Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da kashe N2,296,897,404 wajen kera jirgin sama na Magnus Centennial a Zaria, Jihar Kaduna.
Ya ce ana sa ran samun wannan jirgi guda biyu kafin karewar wa’adin gwamnati mai ci a watan Mayu mai zuwa.
A cewar Ministan Sufurin Jiragen sama Sanata Hadi Abubakar
Sirika, nan ba da jimawa ba Najeriyar za ta fara kera jiragen sama ta dalilin kamfanin kera jiragen sama na kasar Hungary wanda zai bude reshensa a Zariya.
Comments
Post a Comment