Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2023

FEC approves N10bn for aviation projects in Jigawa, Enugu

The federal executive council (FEC) has approved over N10 billion for projects in the aviation sector. FEC gave the approval on Wednesday at a meeting presided over by Vice-President Yemi Osinbajo in Abuja. Hadi Sirika, minister of aviation, said the council approved N7.4 billion for the rehabilitation and reconstruction of the Hadejia airstrip in Jigawa state for a period of 18 months. Sirika said the contract was awarded to MESSRS China Civil Engineering Construction Company. He said FEC also approved N1.9 billion for the construction of control tower and technical building in Enugu. The minister said another N625 million contract was approved for the procurement of utility vehicles. In 2021, the federal government said it would intensify efforts to revive airstrips across the country in a bid to combat insecurity and boost commercial activities.

Nan ba da jimawa ba Najeriya za ta fara kera jirgin sama -Sirika

 Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince  da kashe N2,296,897,404 wajen kera jirgin sama na Magnus Centennial a Zaria, Jihar Kaduna. Ya ce ana sa ran samun wannan jirgi guda biyu kafin karewar wa’adin gwamnati mai ci a watan Mayu mai zuwa. A cewar Ministan Sufurin Jiragen sama Sanata Hadi Abubakar Sirika, nan ba da jimawa ba Najeriyar za ta fara kera jiragen sama ta dalilin kamfanin kera jiragen sama na kasar Hungary wanda zai bude reshensa a Zariya.

FG unwilling to sell public properties, says Aviation Minister

Aviation ministry has holds bidders’ conferences yesterday for aerotropolis and cargo terminal development in the country. The conference is in fulfilment of the provision of the Infrastructure Concession Regulatory Commission (ICRC) Act and National Policy on Public-Private Partnership. Minister of Aviation, Sen. Hadi Sirika in his remarks said “Government is committed to the projects and that is why is taking time because of due diligence as ICRC is superintended the process” He said as an entity regulating PPP, we follow their template so that public get the value for the money” “The present administration is not willing to sell public properties but willing to make them better, by giving them to the private sector to make them better so that there is value for the money”. He added. Director of Planning, Research and Statistics, Muhammed Shehu who doubles as Chairman Project Delivery Team (PDT) said the Ministry is in the procurement phase for the selection of preferred bidders for

Sanata Hadi Abubakar Sirika ya bada gudunmuwar naira miliyan biyar domin cigaba da aikin gina sabuwar sakateriyal jam'iyyar APC reshen jahar Katsina

An kaddamar da taron neman gudunmawar taro da sisi daga 'ya'yan jam'iyyar APC na fadin jahar Katsina domin gina ofishin jam'iyyar na dun-dun-dun wanda Ministan sufurin jiragen sama Sanata Hadi Abubakar Sirika ya jagoranta. Shugaban Taro Minista Hadi Sirika ya bada gudunmuwar miliyan biyar, Maigirma Gwamnan Jihar Katsina RT. Hon. Aminu Bello Masari ya bada gudunmuwar Naira Miliyan Ukku. Mataimakin Gwamna QS Alh Mannir Yakubu Miliyan Biyu, RT. Hon. Tasiu Maigari zango Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Katsina ya bada miliyan daya, Kamfanin AFDIN sun bada gudunmuwar miliyan talatin, shugaban rukunin Continental Computers ya bada miliyan ashirin, Dantakarar Gwamnan Jihar Katsina Dr. Dikko Umar Radda da Kwamitin yakin neman zabenshi sun bada Miliyan goma, Yan majalissar tarayya miliyan dai-dai, Yan majalissar jahar dubu dari biyar-biyar, Barr. Ahmed Elmarzuq ya bada miliyan goma, Kamfanin Kebram miliyan talatin, shugaban Kamfanin ya bada miliyan biyar, SSA da SA na gwamna suma

Ina Goyan Bayan Takarar Dakta Dikko Umaru Raɗɗa Ɗari Bisa Ɗari -Sanata Hadi Abubakar Sirika

 Ina Goyan Bayan Takarar Dakta Dikko Raɗɗa Ɗari Bisa Ɗari Saboda Cancantarsa Da Gogewarsa, Cewar Minista, Sanata Hadi Sirika Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya, Sanata Hadi Abubakar Sirika ya bayyana cewa yana goyan bayan dan takarar gwamnan jihar Katsina a karkashin jam'iyyar APC Dakta Dikko Umar Raɗɗa saboda cancantarsa. Sanata Hadi Abubakar Sirika ya bayyana haka a lokacin da ya ke tattauna wa da manema labarai a gidansa dake Katsina yau Litinin. Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya, Sanata Hadi Abubakar Sirika ya kara da cewa ina goyan bayan dan takarar gwamnan jihar Katsina Dakta Dikko Raɗɗa ɗari bisa ɗari kuma duk da yanayin aikin da aka ba ni amana na Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya kuma na farko fuskata an ganta saboda da Dakta Dikko Raɗɗa ya je shiyyar Daura yaƙin neman zabensa a gidana ya zauna tsawon kwana biyu ya yi reras kuma na samu damar halartar taron tara masa guddumuwar kuɗi. Sanata Hadi Abubakar Sirika ya cigaba da cewa yanzu da yake an ba ni aiki